06/01/2026
Ya hura wuta daban-daban zuwa ga ɗaukar niyyar yin ayukan mishan, ya yi jagora zuwa ga rubuta waƙoƙi, da raira waƙoƙi na jama’a duka a lokacin sujada cikin ikklisiya, kuma ta haifar da tarayya na bishara da wa’azi domin jama’ar Allah.
Tsararrun rubuce-rubuce masu motsa tunani daga fastoci masu hazaka da malaman Littafi Mai Tsarki suna magana akan jigo na Littafi Mai Tsarki, tauhidi, da kuma jigogi masu amfani don ƙarfafa Kiristoci masu girma cikin bangaskiyarsu.