Haƙƙi na ‘yanci zaɓi, duk da kasancewar sa abu tsattsarka, ba ya ɗauke da haƙƙin ‘yanci na son-rai, har ya kai ga hallaka ran mutum. Wannan ya zama ainihin yin ɓari da shari’a, kamar yadda ya kasance ɓari na jariri-mutum.
Mundin muna nan a matsayin ‘yan Adam, muna ci-gaba da kasancewa cikin siffar Allah in muka lura sosai. Mu halittu ne masu matuƙar daraja. Duk da cewa ba mu kan matsayi mai dacewa, amma muna da daraja.
Yesu ya kasance musaya, kuma ta dalilin zunuban mu, Allah ya zuba fushin sa mai ƙuna a kan Sa, a maimakon mu. Haka nan Allah ya tanadar da Ɗan Rago Nasa, kuma ya karɓi ran wannan da aka yi musaya.
Ka’idar fansar da aka takaita ko kaffara mai iyaka (wanda ake kira kuma fansar na musamman) tana koyar cewa fansar da Almasihu ya yi an takaita ta (a cikin manufarta da iyakarta) ga wadanda Allah ya zaba tun fil azal.
Wannan gidan yanar gizon yana amfani da kukis don tabbatar da samun amfani mafi inganci. OK
Privacy & Cookies Policy
Privacy Overview
This website uses cookies to improve your experience while you navigate through the website. Out of these cookies, the cookies that are categorized as necessary are stored on your browser as they are essential for the working of basic functionalities of the website. We also use third-party cookies that help us analyze and understand how you use this website. These cookies will be stored in your browser only with your consent. You also have the option to opt-out of these cookies. But opting out of some of these cookies may have an effect on your browsing experience.
Necessary cookies are absolutely essential for the website to function properly. This category only includes cookies that ensures basic functionalities and security features of the website. These cookies do not store any personal information.
Any cookies that may not be particularly necessary for the website to function and is used specifically to collect user personal data via analytics, ads, other embedded contents are termed as non-necessary cookies. It is mandatory to procure user consent prior to running these cookies on your website.