22/01/2026

Abubuwa 5 da Ya Kamata Ku Sani Game da Jahannama

Jahannama ba Abin kunya ba ce ga Allah. Ba wani aiki mai kunya ba ne a cikin tarihinsa wanda ya saba wa ainihin wanda yake. A'a, jahannama ta yi daidai da adalcin Allah mai tsarki wanda ke buƙatar a daidaita hukuncin zunubi da laifin wanda ake zargi. Adalcin Allah da jinkai sa ba halaye ne na daban ba.