Tsararrun Rubuce-rubuce
06/10/2026
Wanda ya wallafa Paul Yeulett — a 06/10/2026
Allah Allah ne na tsari, ba na hargitsi ba (1 Kor. 14:33). Ana yawan daraja yin abubuwa barkatai ba tare da shiri ba a al'adunmu, kuma tabbas akwai madaidaicin wuri domin hakan, amma yana iya rikida cikin sauki ya koma gangancin rishin tunani, wanda shi ne cikakkiyar kishiyar kamun kai. Saboda haka, idan kai ko ni muna nuna kamun kai, muna koyi da Mahaliccinmu ne.
01/10/2026
Wanda ya wallafa Robert Rothwell — a 01/10/2026
Kadaita Allah ya tabbatar da cewa akwai Allah guda ɗaya kawai na gaskiya, amma addinai daban-daban masu kadaita Allah suna da fahimta daban-daban game da wannan Allah guda ɗaya na gaskiya. Mun sani cewa Allah guda ɗaya na gaskiya a haƙiƙa shi ne Allah Uku Cikin Ɗaya Mai Tsarki. Allah na gaskiya ɗaya ne a cikin jigo kuma uku a cikin mutum—Uba, Ɗa, da Ruhu Mai Tsarki.
29/09/2026
Wanda ya wallafa William C. Godfrey — a 29/09/2026
A cikin bin tafarkinmu na tsarkaka, godiya ga Almasihu ita ce babban maganin bin dokoki don samun kuɓuta. Ba ma bin tsarkaka domin mu sa kanmu mu zama karɓaɓɓu ga Allah ba. Muna bin tsarkaka ne cikin godiya ga fansa wadda take tamu ta wurin jinin Almasihu da kuma sabuntawa wadda Ruhun Almasihu yake tabbatarwa a cikinmu.