22/10/2026
Babu wani nassi da ya yi maganar wani tanadi na musamman ga kowa. Ba a ceci Maryamu ta hanyar "kariya" daga zunubi ba. Ita mai zunubi ce kamar kowane ɗan adam, kuma Ɗan ya yi kafara domin zunubinta domin ita tana cikin ɓangaren ɗan adam da ya fāɗi wanda ya gāji zunubin Adamu.
