30/06/2026

Menene Fushin Allah?

Fushin Allah shi ne martanin Allah mai tsarki da adalci ga zunubi da kuma masu zunubi wadanda ba a rufe su da kafarr Allahnmu ba Ko da yake mutane da yawa ba sa son tunanin Allah a matsayin mai fushi, Littafi Mai Tsarki ya sha nanata magana a kan fushin Ubangiji da ake zartarwa a kan mugunta.