29/10/2026
Akwai babbar ta'aziya da ake iya samu har ma a lokacin mutuwa, amma ba ta taɓa kasancewa ba idan ba tare da Kristi ba. Littafi Mai Tsarki ya nuna fannoni guda uku cikin ƙarfi game da ta'aziyyar da ke akwai ga Kiristoci yayin da muke yin tunani a kan mutuwa, musamman sa'ad da mutuwa ta kusanto.
