26/11/2026

Mutane iri Shida da suke Sauraon Kalmar Allah

A cikin duniyar da ta cika makil da bayanai, akwai muryoyi da dama da suna neman hankalinmu. Duk da haka, a tsakiyar wannan hayaniyar, babu wasu kalmomi da suka kai Maganar Allah mahimmanci—abin da mai zabura ya kira “mafi zaƙi fiye da zuma” (Zab. 119:103). Bisa ga wannan, Yaƙub 1:22–25 ya gabatar da wata muhimmiyar tambaya: Ta yaya muke mayar da martani ga Maganar Allah?