Ka'idoji da ikirari

Ministrin Ligonier ta debo ne daga asalin wadatattar koyarwar bangaskiyar Kirista mai tarihi da aka Mika ta daga karni zuwa karni, kuma mun miƙa kai ga Littafi Mai-Tsarki shi kaɗai a matsayin doka wanda shi kaɗai ne marar kuskure don bangaskiya da aiki.